X-Empire Update

A halin yanzu, kimanin miliyan shida (6M) na al'umma sun karɓi $X airdrop, tare da matsakaicin $21 ga kowane mai hakar. Wannan yana nuna cewa, "In Shaa Allah," Yanbaiwa za su ci gaba da samun riba a X-Empire.

Duk da haka, devs sun fara alfahari da cewa sun fi DOGS, Hamster, da CATI, amma NOtCoin sai Baba ta gani.

#CMEBTCFuturesRecordHigh #APTSurpassesSUI #ScrollOnBinance #SECApprovesBitcoinETFOptions #Write2Earn!