Idan kana da jarin $100 a shawarce ka ɗauki wannan strategy da nake aiki dashi kuma manyan traders a duniya na crypto da forex irinsa ne dai suke ta faɗa mana koyaushe.
a yayin shigarka kasuwa da farko ka ɗauki $10 ka shiga da ita sannan idan kana buƙatar sake shiga wani coin alhali kana riƙe da na farko ka sake shiga da $9 amma kayi lissafin ribar nawa kake da buƙata misali da ace da farko coin ɗaya kake riƙe dashi amma tunda yanzu sun zama guda 2 to sai ka rage ribar da kake nema a wajan na farko,misali da farko kana da niyyar ka nemi ribar 10% a coin na farko,amma yanzu tunda ka sake shiga kasuwa da ƙarin jari to sai ka nemi 13.3% a waɗannan coin guda 2 daka siya kaga kenan capital dinka ya ƙaru a kasuwa amma kuma kana ƙara matso da riba kusa dakai.* *sai ka rage ka nemi ribar 13.3% akan dukkansu,* *kenan idan ka raba 13.3% gida 2 kowanne coin kana buƙatar ya kawo maka ribar 6.6% *to sai kayi lissafi yanzu kuɗinka ya zama $19 a cikin kasuwa to idan har waɗannan coins 2 suka kawo maka jimillar ribar 13.3% idan ka tara $19 daka shiga kasuwa da ita da kuma ribar da zaka iya samu kana da $21.53.✅.
a taƙaice idan ka iya analysis ɗin kasuwa da $19 kana iya samun ribar $2.53 kullum. wanna strategy za ka iya anfani da bisa duk yadda jarin ka yake🤔. kasuwar crypto Yana da yawan ilimi, ƙwarewa da strategy kake da buƙata ba yawan jarinka ba, matuƙar ka rasa 2 daga cikin wannan kawai karka bari ayi liquidity da kuɗaɗenka a wannan kasuwa.
wannan kaɗanne daga irin strategy trading plan da manyan traders a duniya suke aiki dashi,amma ba dole sai kayi aiki da strategy irin nawa ko nasu ba abinda kawai ake buƙata kaima ya zama kana da irin naka strategy sannan kana ƙoƙarin gina shi tare da aiki dashi domin samun nasara a kasuwa.
Cryptocurrency trading is a risky endeavor, and it's easy to lose money if you're not careful. Here are some of the most common reasons why people lose money in cryptocurrency trading:
Not doing your research
Before you start trading cryptocurrency, it's important to do your research and understand the risks involved. This includes learning about the different types of cryptocurrencies, how they work, and the factors that can affect their prices.
Cryptocurrency markets are notoriously volatile, and it can be difficult to know when to sell your coins. If you're worried about a market crash, here are a few things you can do to protect your profits:
Set stop-loss orders. A stop-loss order is an instruction to your exchange to sell your coins at a certain price. This can help you limit your losses if the market does crash.
Take profits regularly. Don't wait until the market crashes to sell your coins. Take profits regularly to lock in your
Crypto prices are soaring, and now’s the time to prepare for the opportunities ahead! Have questions on how to make the most of the BULLRUN? Drop them in the comments below. I’ll be focusing on the most frequently asked questions and providing detailed write-ups to guide you. Don’t miss out—let’s unlock these insights together!
🚨 Historic News: Donald Trump Elected President of the United States! 🚨
The crypto community is buzzing with anticipation as this major development unfolds. Many believe it could kickstart a significant bull run in the coming months! Bitcoin is already gaining strength, signaling positive market reactions. 📈💥
Keep an eye on the market for more updates—exciting times may be ahead for crypto enthusiasts! 🚀