Wanda yayi hacking din kudi har dala miliyan 12.7 kwatankwacin Naira biliyan goma da miliyan ɗari bakwai, da chasa'in da biyar (N10,795,000,000) a CURVE finance ya dawo da kudin Inda yace ya dawo da kudin ne bawai don za'a iya kama saba.

Sai dan kar ya lalata masu project din su.

Inda ya kara da cewa shi yana neman jari ne sannan ya duba yaga kudin sun yi kaɗan baza su ishehi ba, shiyasa ya yanke shawarar dawo masu da dala miliyan $12.7 din su.

Sai dai ya bayar da wallet din sa yace su tura masa kuɗin Gas fee din sa na $1 million dollar da ya kashe a lokacin da yake kokarin yi musu kutsen.

#alamezone #curvefinance #curve_finance_hack #BTC #cryptocurrency