$BLUM UPDATE🔥🙌🏽
Blum suka'ce gobe Juma'a 18, October zasu rufe bayar da' $DOGS cikin Airdrop ɗinsu kamar yadda suke bawa mutane Dubu ɗari '200' cikin wannan satin.
Sannan suka' ƙara da cewa Ranar Monday 21, October zasu'yi Snapshot amma Snapshot ɗin - bana Airdrop ɗinsu bane zasu ƙara bawa mutane Miliyan '5' damaar samun $DOGS cikin Game ɗinsu Ranar Juma'a 21, October.
Sun fadi abunda zaka'yi kamin ka samu Dogs ɗin - shine ka tabbatar kana da active wallet sannan akalla kayi transaction sau ɗaya 'outgoing' ma'ana ka tura TON da wannan wallets ɗin sau daya.
Zasu'yi Snapshot ɗin ranar wannan Juma'ah Idan kana da outgoing transaction zaka zama eligible, sannan zaka'yi samun Dogs na Dala kusan $10.
Allah yasa mu dace
#MemeCoinTrending #BlumCrypto #dogsday #TeslaTransferBTC #Monday $BTC $DOGS